![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
dynasty (en) ![]() | |||||
![]() | |||||
Bayanai | |||||
Farawa | 1518 | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Yaren hukuma |
Farisawa da Azerbaijani (en) ![]() | ||||
Nahiya | Asiya | ||||
Ƙasa | Indiya | ||||
Babban birni |
Golconda (en) ![]() | ||||
Tsarin gwamnati | Sarauta | ||||
Kuɗi |
Mohur (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da |
Mughal Empire, Bijapur Sultanate (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Mabiyi |
Bahmani Sultanate (en) ![]() | ||||
Ta biyo baya | Mughal Empire | ||||
Wanda yake bi |
Vijayanagara Empire (en) ![]() | ||||
Dissolved, abolished or demolished date (en) ![]() | 1687 | ||||
Official religion (en) ![]() | Musulunci da Shi'a | ||||
Wuri | |||||
|
Masarautar Golconda (Indiyanci: गोलकुंडा की सल्तनत, golakunda kee saltanat; Urdu: سلطنت گولکنڈہ, Saltanat-e Golkunḍa; Farisawa: سلطنت گلکنده, Saltanat-e Golkonde) ko Daular Qutb Shahi (Indiyanci: कुतुबशाही राजवंश, kutubashaahee vansh, Urdu: قطب شاہی خاندان, Qutb Shāhī Khāndān; Farisawa: قطبشاهیان, Qotb-Šâhiyân) Daular Musulunci ta Shi'a ce ta asalin Turkoman[1][2] wacce ta mallaki Masarautar Golconda a kudancin Indiya.[3][4][5][6] Bayan rushewar Daular Bahmani, an kafa Daular Qutb Shahi a shekara ta 1512 miladiyya ta Sultan-Quli Qutb-ul-Mulk. Sarakunan Golconda sun sami damar kafa daula mai ƙarfi a cikin Deccan kuma al'adun sun bunƙasa a lokacin mulkinsu, Da farko sun zabi Golconda sannan Hyderabad a matsayin babban birninsu, kuma garuruwan biyu ne suka ci gaba.[7]
© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search